451 B
451 B
Menene abin da hadayar alfarwa ta duniya ta ƙãsa yi?
Hadayar ta alfarwa ta sujada ta ƙãsa tsarkake lamirin mai sujada.
Mecece ta zama misali ga masu karatun wannan wasika a wannan zamani?
Alfarwa ta duniya da kyautai da kuma hadayun da aka miƙa sun zama kamar misalin ne a wannan zamani.
Har zuwa yaushe ne aka ba da ƙa'idar alfarwa ta duniya?
An ba da ƙa'idan alfarwa ta duniya har zuwa loƙacin da sabuwar ƙa'idar za ta kassance.