ha_tq/heb/09/01.md

274 B

Ina ne wurin sujada na alkawarin farko?

Wuri sujada na alkawarin na farko ita ce alfarwa ta duniya.

Mecece aka samu a cikin wurin mai tsarki na alfarwa ta duniya?

Cikin wuri mai tsarki na alfarwa ta duniya inda mazaunin fitila da tabur da kuma keɓaɓɓiyar gurasar.