ha_tq/heb/08/13.md

188 B

Ta wurin sanar da sabon alkawarin, mecece Allah ya maishe da alkawri na farkon?

Ta wurin sanar da sabon alkawarin, Allah ya maishe da alkawarin na farko tsohon kuma na shirye ya shuɗe