Su wanene za su san Ubangiji, a sabon alkawari?
Dukka mutanen za su san Ubangiji, bisa ga sabon alkawari, daga ƙarim har zuwa mafi girma.
Menene abin da Allah ya ce zai yi da zunuban mutanen a cikin sabon alkawarin?
Allah ya ce ba zai tuna da zunuban mutane ba kuma.