ha_tq/heb/08/10.md

144 B

Menene Allah ya ce zai yi a sabon alkawarin?

Allah ya ce zai sa shari'ar sa cikin zukatan mutane, zai kuma rubuta shi a kan allon zukatansu.