ha_tq/heb/08/01.md

203 B

A ina ne babban firist na masubi yake zaune?

Babban firist na masubi na zaune a hannun dama na kursiyin Mai iko dukka a cikin sama.

A ina ne alfarwa ta gaskiya take?

Alfarwa ta gaskiya yana sama.