ha_tq/heb/07/13.md

189 B

Yesu ya zo daga wace kabila ne, shin wannan kabilar ta yi hidima a bagadi a matsayin firist?

Yesu ya zo da kabilar Yahuza, wanda ba su taɓa yin hidima a gaban bagadi a matsayin firist.