ha_tq/heb/07/11.md

321 B

Me ya sa ana bukantan wani firist bisa ga ɗabiyar Malkisadik?

Ana bukatan wani firist ya zo bayan Malkisadik saboda ba a iya samun kammalawa ta wurin firistoci na zuriyar Lawi.

Mecece ta zama lallai a sauya sa'ad da an sauya matsayin firistanci?

Lallai ne a sauya shari'ar a sa'ad da an sauya matsayin firitanci?