ha_tq/heb/07/07.md

285 B

Wanene mafi girma, Ibrahim ko Malkisadik?

Malkisadik shine mafi girma domin ya albarkaci Ibrahim.

A ta wace hanya Lewi kansa ya bada zakka ga Malkisadik?

Lewi kuma ya bada zakka ga Malkisadik saboda Lewi ya zo daga zuriyar Ibrahim sa'ad da Ibrahim ya ba da zakka ga Malkisadik.