ha_tq/heb/07/01.md

466 B

Wane lakabi biyu ne Malkisadik ke da shi?

Malkisadik shine sarki salem shi kuma firistin Allah maɗaukaki.

Menene abin da Ibrahim ya ba wa Malkisadik?

Ibrahim ya ba wa Malkisadik ɗaya daga cikin goma na kowane abin da ya kama.

Menene ma'ana sunan nan Malkisadik?

Sunan nan Malkisadik na nufin "sarkin adalcin" da kuma "sarkin salama."

Su wanene kakanin Malkisadik, yaushe ne kuma ya mutu?

Malkisadik ba shi da kakani, ba shi kuma da ƙarshen rayuwa.