307 B
307 B
Menene abin da gabagadin da masubi suke da cikin Allah zai yi don ransu?
Gabagadi da masubi suke da shi a gaban Allah shine kubuta da anka don ransa.
Ina ne Yesu ya shiga a matsayin wanda ya rigaye mu don masubi?
Yesu ya shiga cancan ciki a bayan labulen a matsayin wanda ya rigaye mu saboda masubi.