ha_tq/heb/06/13.md

139 B

Menene Ibrahim ya yi domin ya sami abin da Allah ya alkawarta masa?

Ibrahim ya yi hakurin jira don ya samin abin da Allah ya alkawarta.