ha_tq/heb/06/11.md

168 B

Menene ya kyautu masubi su yi game da waɗanda sun gãji alkawaren Allah?

Ya kyautu masubi su yi bisa ga bangasakiya da hakurin waɗannan sun gãji alkawaren Allah.