ha_tq/heb/06/09.md

289 B

Menene marubucin na sammani game da masubi da ya rubuta musu?

Marubucin na sammanin abubuwan mafikyau game da waɗanna masubin, abubuwa game da ceto.

Menene Allah ba zai manta game da waɗannan masubin?

Allah ba zai manta da aikinsu da ƙauna, da kuma hidimarsu zuwa ga zaɓaɓɓe.