ha_tq/heb/06/04.md

532 B

Wane abu ne ba zai yiwu ba ga waɗandan suka ɗanɗana Ruhu Mai Tsarki, amma sun fãɗi, zai zama da wuya su yi?

Ba shi yiwuwa ga waɗandan da suka ɗanɗana daga Ruhu Mai Tsarki, amma kuma sun fãɗi, ba mai yiwuwa ba ne a sãke jawo su ga tuba.

Wane abu ne waɗannan mutanen da aka haskata zukatansu sun ɗanɗana?

Sun ɗanɗan baiwan nan ta sama, maganar Allah, da kuma ikon zamani mai zuwa.

Me ya sa ba a za a iya jawo waɗannan mutane ga tuba ba?

Ba za a iya sãke jawo ba domin, saboda kansu sun giciye Ɗan Allah.