ha_tq/heb/05/07.md

213 B

Don me Allah ya ji Almasihu sa'ad da ya ƙira?

Allah ya ji Almasihu saboda Amasihu ya girmama Allah.

Ta yaya Almasihu ya koyi yi biyayya?

Alamasihu ya koyi yin biyayya daga abubuwan da ya sha wahala a kai.