ha_tq/heb/05/06.md

235 B

Har zuwa yaushe Almasihu zai zama babbar firist na Allah?

Almasihu babbar firist ne na Allah bar abada.

Bisa ga wace mataki Almasihu ya ɗauki matsayin babbar firist?

Bisa ga matakin Malkisadik, Alamasihu ya zama babbar firist.