ha_tq/heb/05/01.md

262 B

Menene abin da kowane babban firist ke yi a maimaƙon mutanen?

Kowane babbar firist ya kan miƙa kyauta da hadayu don zunubai saboda mutanen.

Ƙari a kan mutanen, don wa babban firist ke miƙa hadayu?

Babban firist kuma ya kan miƙa hadayu don zunubansa.