ha_tq/heb/04/14.md

496 B

Wanene ke aiki a matsayin babbar firist na masubi?

Yesu Ɗan Allah shine ke aiki a matsayin babbar firist na masubi?

Sau nawa Yesu ya yi zunubi?

Yesu ba shi da zunubi.

Me ya sa Yesu ya yi juyayi game da rashin ƙarfin masubi?

Yesu ya ji juyayi game da rashin ƙarfin masubi saboda shi ma an gwada shi ta kowace hanya.

Cikin lokacin bukata, menene abin da ya kamata masubi su don su sami jinkai da alheri?

Cikin lokacin bukata, ya kamata masubi su zo kursiyi ta alheri da gabagadi.