ha_tq/heb/04/08.md

353 B

Menene aka ajiye wa mutanen Allah?

An ajiye hutu na asabaci don mutanen Allah.

Mutumin da ya shiga hutun Allah ya huta daga me?

Mutumin da ya shiga hutun Allah ya huta daga ayyukansa.

Don me ya kyautu masubi su yi marmarin shiga hutun Allah?

Ya kyautu masubi su yi marmarin shiga hutun Allah don kada su faɗi kamar yadda Isra'ilawa suka yi.