ha_tq/heb/04/06.md

298 B

Menene abin da ya kamata mutum ya yi don ya shiga wurin hutu na Allah?

Lallai ne mutum ya kassa kunne ga muryar Allah, kada kuma ya taurare zuciyarsa.

Wane rana ne Allah ya shirya don mutane su shiga wurin hutunsa?

Allah ya shirya "yau" a matsayin ranar da mutane za su shiga wurin hutunsa.