ha_tq/heb/04/03.md

380 B

Yaushe Allah yã gama aikin halitar duniya sa'an nan yã huta?

Allah ya gama aikin halita a farkon duniya sa'an nan ya huta a rana ta bakwai.

Su wa suka shiga wurin huta na Allah?

Waɗanda suka bada gaskiya sun shiga wurin huta na Allah.

Menene abin da Allah yã faɗa game da Isra'ilawan da kuma wurin hutunsa?

Allah ya ce Isra'ilawan ba za su shiga wurin hutunsa ba.