ha_tq/heb/04/01.md

256 B

Wane labari mai kyau ne masubi da kuma Isra'ilawan suka ji?

Masubi da Isra'ilawan sun ji bishara game da wurin hutu na Allah.

Me ya sa bisharar ba ta zama da amfani ga Isra'ilawan ba?

Bisharar ba ta amfane Isra'ilawan ba domin ba su bada gakiya ba.