329 B
329 B
Da wa Allah ya yi fushi har shekaru arba'in?
Allah ya yi fushi da waɗanda suka yi zunubi a jejin.
Me ya faru da waɗanda Allah ya yi fushi da su?
Gawakinsu sun bazu a jeji.
Me ya sa Isra'ilawan da suka yi rashin biyayya ba su shiga wurin hutu na Allah ba?
Ba su shiga wurin hutun Allah ba saboda rashin bada gaskiya.