ha_tq/heb/03/12.md

309 B

Game da me aka gargaɗi 'yan'uwan su yi kula?

An gargaɗi 'yan'uwa su yi kula kada sun juya wa Allah rayayye baya ta wurin rashin bada gaskiya.

Menene ya kamata 'yan'uwan su yi don su guji zama masu taurin zuciya da ke zuwa ta wurin yauɗara ta zunubi?

Ya kamata 'yan'uwan su karfafa juna kowace rana.