ha_tq/heb/03/09.md

144 B

Mecece Allah ya rantse zai yi game da Isra'ilawan da suka bauɗe daga cikin zukatansu?

Allah ya rantse cewa ba za su shiga wurin hutunsa ba.