339 B
339 B
A kan me Musa ya ba da shaida?
Musa ya bada shaida game da abubuwan da za a yi magana game su nan gaba.
Manene aikin Musa a gidan Allah?
Musa bawa ne a gidan Allah.
Menen aikin Yesu a gidan Allah.
Yesu shine wanda ke mulki a gidan Allah.
Wanene gidan Allah?
Masubi sune gidan Allah idan sun riƙe gabagaɗin sun da ƙarfin.