ha_tq/heb/03/01.md

353 B

Wane lakabi biyu ne marubucin littafin Ibraniyawa ya ba wa Yesu?

Marubucin ya ba wa Yesu lakabin Manzani da kuma Babban Firist.

Me ya sa an dubi Yesu a matsayin wanda ya cancanci ɗaukaka fiye da Musa?

An dubi Yesu wa matsayin wanda ya cancanci ɗaukaka saboda sa'ad da Musa ya zama mai adalci a gidan Allah, Yesu kuwa shine wanda ya gina gidan.