ha_tq/heb/02/16.md

344 B

Me ya sa ta zama da muhimmanci Yesu ya zama kamar 'ya'uwansa a kowa hanya?

Ta zama da muhimmanci domin ya zama mai jinkai da kuma babbar firist mai adalci bisa abubuwan na Allah, domin kuma ya yafe zunuban mutanen.

Me ya sa Yesu ya iya taimakon waɗanda aka gwada su?

Yesu ya yi taimakon waɗanda aka gwada su domin shi ma an gwada shi.