ha_tq/heb/02/09.md

313 B

Me ya sa an sa wa Yesu rawanin ɗaukaka da daraja?

An sa wa Yesu rawani ta ɗaukak da daraja saboda wahalar da ya sha da mutuwarsa.

Domin su wa Yesu ya ɗanɗana mutu?

Yesu ya ɗanɗana mutuwa saboda kowane mutu.

Wanene Allah ya yi shirin kai ga ɗaukaka?

Allah ya yi shirin kai 'ya'yansa ga ɗaukaka.