ha_tq/heb/02/02.md

298 B

Menene abin da kowace laifi da rashin biyayya ke kawowa?

Kowane laifi da rashin biyayya na kawo hukuncin adalci.

Ta yaya Allah ya shaida sakon ta wurin yadda Ubangiji ya sanar?

Allah ya shaida sakon ta wurin alamu da abubuwab ban mamaki da al'ajibi da kuma ta wurin kyautar Ruhu Mai Tsarki.