ha_tq/heb/01/13.md

250 B

Ina ne Allah ya ce wa Ɗan ya zauna, har sai me ya faru?

Allah ya ce wa Ɗan ya zauna a hannun damansa har sai ya sa abokan gãbansa sun zama mazaunin kafan Ɗan.

Mala'ikun suna kula da su wa?

Mala'ikun suna kula da waɗanda za su gãji ceto.