ha_tq/heb/01/06.md

158 B

Menene Allah ya ummurci mala'ikun su yi a sa'ad da Ɗan ya zo cikin duniya?

Allah ya ummurci mala'iku su yi wa Ɗan sujada sa'ad da ya shigo cikin duniya.