ha_tq/heb/01/01.md

522 B

Ta yaya Allah ya yi magana a dã?

Allah ya yi magana a dã ta wurin annabawa a lokatai da yawa a ta hanya masu yawa.

Ta yaya Allah ya yi magana cikin waɗannan kwanaki?

Allah ya yi magana a waɗannan kwanaki ta wurin Ɗa.

Ta wurin wa aka halici duniya?

An halici duniya ta wurin Ɗan Allah.

Ta yaya aka riƙe dukkan abubuwa?

An riƙe dukkan abubuwa ta wurin kalmar ikon Ɗan Allah

Ta yaya Ɗan ya bayyana ɗaukaka da ainihin kamanin Allah?

Ɗan shine hasken ɗaukakar Allah da kuma ainihin halin Allah.