ha_tq/hag/02/18.md

400 B

Menene mutanen za su duba daga kwana ashirin da huɗu ta watar tara zuwa gaba, a rana ɗaya da aka kafa haikalin Yahweh?

Za su duba cewa ba sauran iri a rumbu, kuma kurangar inabi, itacen ɓaure, rumman, da itacen zaitun ba su ba da amfani ba.

Menene Yahweh ya yi alkawari cewa zai faru daga wannan ranar har zuwa gaba?

Yahweh ya yi alkawari cewa zai albarkace su daga wannan ranar zuwa gaba.