ha_tq/hag/02/15.md

439 B

Kafin a kafa dutse akan wani a cikin haikalin Yahweh, menene ya faru?

Za a ba da mudu goma na hatsi a loƙacin da ake bukatar mudu ashirin, za a sami mudun ruwan inabi ashirin a loƙacin da ake bukatar mudu hamsin, kuma Yahweh ya aukar wa mutanen bala'i a dukka ayyukansu.

Sa'ad da Yahweh ya aukar wa mutanen bala'i kafin aka kafa dutse akan wani a cikin haikalin Yahweh, mutanen sun komo masa?

A'a, mutanen basu komo wa Yahweh ba.