ha_tq/hag/02/10.md

254 B

Bisa ga firistoci, idan mutum yana riƙe da nama tsattsarka a rigarsa, idan rigar ta taɓa abinci, sauran abincin suna zama tsarkaka?

Bisa ga firistoci, mutum da yana riƙe da nama tsattsarka a rigarsa da rigar ta taɓa abinci ba ta zama tsarkaka ba.