ha_tq/hag/02/06.md

179 B

Sa'adda Yahweh ya girgiza sammai, da duniya, da kowane al'umma, sun kuma kawo dukiyarsu gare shi, menene zai yi?

Zai cika gidan da ɗaukaka ya kuma ba da salama a wurin gidan.