ha_tq/hag/02/03.md

416 B

Kodashike gidan Yahweh ba komai ba ne a idannun waɗanda sun gani a ɗaukakarsa na da, don menene Yahweh ya faɗa cewa Zarubabel gwamna, Yoshuwa firist, da kuma dukka sauran mutanen su karfafa su kuma yi aiki?

Yahweh ya faɗa cewa su karfafa su kuma yi aiki domin ya na tare da shi.

Ta wurin alkawarin da Yahweh ya kafa, menene Zarubabel, Yoshuwa, da dukka sauran mutanen baza su yi ba?

Ba za su ji tsoro ba.