ha_tq/hab/03/18.md

192 B

Duk da wahalan, menene Habakkuk zai yi?

Duk da wahalan, Habakkuk zai yi farinciki cikin Yahweh?

Zuwa ina ne Yahweh na bi da Habakkuk?

Yahweh na bi da Habakkuk zuwa wuraren na ɗaukaka.