ha_tq/hab/03/13.md

206 B

Don menene Yahweh ya wuce a haushinsa?

Yahweh ya wuce a haushinsa domin ceton mutanensa da kuma zaɓaɓɓensa.

Wanene Yahweh ya rugurguza a cikin fushinsa?

Yahweh ya rugurguza kan gidan mai mugunta.