ha_tq/hab/03/04.md

164 B

A loƙacin da Allah ya zo, menene ya wuce a gaba da kuma bayansa?

A loƙacin da Allah ya zo, cuta mai hallakarwa ta tafi a gabansa, annoba kuma ta biyo bayansa.