Bayan sauraran maganar Yahweh, Habakkuk ya ji tsoro.
Habakkuk ya roki Yahweh ya tuna da tausayi a cikin fushinsa.