A menene mai yin sassaƙaƙƙiyar siffa ke dogara?
Ya na dogara da ayukan hannunsa a loƙacin da yake yin waɗannan alloli marasa magana.
Menene ɗole za a yi a gaban Yahweh wanda ke cikin haikalinsa mai-tsarki?
Dole duka su yi shiru a gaban Yahweh, a cikin haikalinsa mai-tsarki.