ha_tq/hab/02/09.md

245 B

A kan wanene Yahweh ya fara bayyana fushisa?

Yahweh ya bayyana fushinsa a kan mai cin ƙazamar riba domin gidansa.

Menene Yahweh ya ce zai yi kuruwa saboda kunya da kuma zunubi?

Yahweh ya ce duwatsun za su yi kuka saboda kunya da zunubi.