ha_tq/hab/02/02.md

284 B

Menene Yahweh ya faɗa wa habakkuk ya yi da wahayin?

Yahweh ya ce wa habakkuk ya rubuta wahayin a kan alluna.

Wane tabbaci ne Yahweh ya ba wa Habakkuk game da wannan wahayi akan nan gaba?

Yahweh ya tabatar wa Habakkuk da cewa wannan wahayi za ta yi magana ko da ta yi jinkiri.