ha_tq/hab/02/01.md

113 B

Akan menene Habakkuk yake duba a hankali?

Habakkuk ya na duba a hankali don ya ga abin da Yahweh zai ce masa.