ha_tq/hab/01/15.md

368 B

Game da menene waɗanda suke yanka al'ummai ke farinciki?

Suna farinciki sa'adda suna tara suna kuma jan mutane.

Menene aikin da Habakkuk ya ce na nan kamar tara mutane domin hukunci?

Habakkuk ya ce tarar mutane domin hukunci na nan kamar tara tarun kifi.

Wane tunani ne waɗanda suke yanka al'umman sun rasa?

Waɗanda suke yanka al'umman sun rasa tausayi.