Yahweh ya ce Habakkuk zai gan Kaldiyawa su ratsa cikin ƙasar don su ƙwace wurare da ba nasu ba.
Kaldiyawan su na da ban razana da kuma ban tsoro.