ha_tq/hab/01/03.md

207 B

Menene aka sa Habakkuk ya gani?

An sa habakkuk ya gan mugunta, rashin gaskiya, hallaka, tashin hankali, jayayya, da kuma gardama.

Wane irin adalci ne ke wucewa gaba?

Adalcin ƙarya ne na wucewa gaba.